Hotunan Makon Shehu A Taron Mauludin Sheikh Ahmadu Tijjani RA A Birnin Kebbi Shekara 2024

LABARAI CIKIN HOTUNA:

 

Yanda aka fara gudanar da taron Mauludin Sheikh Ahmadu Tijjani RA karo na tara 9, a birnin Kebbi dake jihar Kebbi.

 

 

Makon Shehu: ana gudanar dashi ne don Ilmantar da al’ummar Musulmai na duniya irin gudanarwa da Sheikh Ahmadu Tijjani RA ya bayar don cigaban Addinin Musulunci a rayuwar sa.

 

 

 

 

Taron ya samu halartan Manyan malamai, limamai, muqaddamai da sauran Yan’ uwa masoya daga fadin Najeriya.

 

 

Allah yasa ayi taro lafiya. Amiin

Share

Back to top button