HOTUNAN SALLAH GA’IB NA MARIGAYI SARKIN GOBIR DAKE SOKOTO.

ALLAH SARKI RAYUWA.

 

An Gabatar Da Salatul Ga’ib Ga Sarkin Gobir A Gidan sa Dake Sabon Birni A Jihar Sokoto, Kamar Yadda Shari’ar Musulunci Ta Tanada Ga Musulmin Da Ya Rasu Aka Rasa Gawar sa.

 

Allah ya jikan sa da rahma ya gafarta masa, ya jaddada rahma a gare shi. Amiin Yaa ALLAH

 

Daga: Jamilu Sani Rarah Sokoto

Share

Back to top button