HOTUNAN YANDA AKA GUDANAR DA ZIKIRIN JUMA’A A SHEIKH DAHIRU BAUCHI ISLAMIC CENTRE DAKE BAUCHI.

DAGA ZAWIYYAR MAULANA SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI RTA. A RANAR 12/7/2024.

 

Dandazon Al’umma Musulmi, Mabiya Darikar Tijjaniyya, Kenan A Jihar Bauchi Yayin Gudanar da Taron, Zikirin Juma’a Na Sabuwar Shekarar 1446, Tare da Yiwa Ƙasa Addu’ar Samun Zaman Lafiya Yanayi na Rayuwa da ake ciki a Najeriya.

 

An gudanar da Taron ne A Babban Masallacin Maulana Sheikh Tahir Usman Bauchi (R.t.a), Dake Kan Titin Central Market Bauchi State,

 

Muna Rokon Allah Ubangiji Madaukakin Sarki ya Karɓi Addu’o,in da aka roka, Allah Ka Fidda damu Kunci da ake ciki, Ka Kawo Mana Saukin Rayuwa, Albarkacin Annabi Muhammad (S.a.w). Amiiiin Yaa ALLAH

 

✍️ Abubakar H Sirrinbai

Share

Back to top button