IBN TAIMIYYA MAKIYIN ANNABI NE. SHINE YA FARA HANA TAWASSALI DA MANZON ALLAH SAW.

IMAM JUNAIDU ABUBAKAR BAUCHI YA FAYYACE WAYE MALAMIN DA YA SOMA KARANTAR DA KORE TAWASSALI DA MANZON ALLAH (S.A.W) A TARIHIN MUSULUNCI.

 

 

Sheikh Imam Junaid Abubukar Bauchí cikin karatun sa wanda ya saba gabatar duk sati ya bayyana Ibn Taimiyya a matsayin wanda ya fara kore yiwa Annabi Muhammadu sallalahu Alaili Wasallam tawassali a tarihin Musulunci a duniya.

 

Allah ya kara mana soyayyan Annabi Muhammadu Sallallahu Alaili Wasallam, kuma muna tawassali da Annabi ﷺ Da alkur’ani mai tsarki Allah ya sa mu gama da duniya lafiya, ya bamu Aljannah. Amiin

 

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button