INNA’LILLAH: Allah Ya Karbi Rayuwar Sheikh Salihu Umar Malalayel Gombe

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN😭

 

Allah ya yiwa Sheikh Salihu Umar Malalayel rasuwa, Malami masanin ilimoma wanda ya ƙarar da rayuwarsa cikin hidimar Addini da al’umma. Yayi fama da jinya kafin rasuwarsa.

 

Za ayi jana’izarsa gobe Alhamis ƙarfe 3:00pm na yamma a Zawiyyar Maulana Shehu Gajali dake Tudun Wadan Pantami Gombe, Gombe State.

 

Allah ya gafarta masa ya sada shi da Annabin rahama Sallallahu Alaihi Wasallam. Amiin

 

Mustapha Abubakar Kwaro

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button