Inna’lillah: Gobara Taci Magidanci Tare Da Iyalan Sa A Zaria.
INNA’LILLAH WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Gobara Ta Yi Sanadiyyar Mutuwar Miji Da Matarsa Da Ya’yansu Biyu A Daren Jiya Alhamis.
Matar mai suna Bilkisu M Sani da mijinta da ya’yansu su biyu, sun mutu ne a gobarar da ta tashi cikin daren jiya a garin Zaria dake jihar Kaduna.
Muna addu’an Allah ya jikan ta da rahma ya gafarta mata, tare da sauran yan’uwa Musulmai baki daya. Amiin
Babangida A. Maina
Tijjaniyya Media News