Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Allah Ya Yiwa Daya Daga Cikin Ya’yan Sheikh Ibrahim Inyass Rasuwa.
YANZU – YANZU.
INNALILLAHI’WA’INNA, ILAIHI RAJI UN!
….Allah ya yiwa daya daga cikin yayan Maulanmu Sheikh Ibrahim Niasse (R.t.a) Rasuwa.
Allah Ya yiwa Sheikh Mahmud Inyass Al-Khaulaq rasuwa, daya daga cikin yayan Sheikh Ibrahim Inyass Al-Khaulaq RA.
Da fatan Allah ya jikan sa da rahma ya sadashi da shugaba (Saww). Amiiiin Yaa ALLAH