Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Allah Ya Yiwa Hadimin Addini Alhaji Jauro Bappi Rasuwa.

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN

 

 

 

Yanda aka Gudanar Da Janaizan (Ahj Jauro Baffi) A Babban filin kwallon Pantami Stadium Gombe.

 

Anyi Janaizah Yanda Addinin Musulunci Ya Tanadar Da Misali karfe biyar da Rabi 05:30PM.

 

Inda Shehin mu Ya’ya Malan Dan Shehin mu Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A ya Masa Sallan JANA’IZA.

 

Muna Rokon Allah SWT Yajikanshi da Rahma, Yasa Sadashi Da Masoyinshi Annabi Rahma, Yasa Al-jannatul Firdausi ce Makomarshi. Allah ya bawa Iyalai da yan Uwa hakuri da juriya wanna baban rashin da Akayi mukuma In tamu tazo Allah yasa muchika da kyau da Imani.

Aamiin Ya Rabbil A’lamiin

 

FITYANU INITIATIVE MEDIA

Share

Back to top button