Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un; Allah Ya Yiwa Kakar Young Sheikh Sayyada Hajiya Fatima Rasuwa.

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHIRRAJJI’UN

 

….Allah Ya Yiwa Kakar Young Sheikh Sayyada Hajiya Fatima Rasuwa.

 

Mahaifiyar Babban Yayan Mu Barr. Musa Aliyu Mai Yasin National Legal Advicer ๐…๐ข๐ญ๐ฒ๐š๐ง๐ฎ๐ฅ ๐ˆ๐ฌ๐ฅ๐š๐ฆ ๐Ž๐Ÿ ๐๐ข๐ ๐ž๐ซ๐ข๐š Kuma Kaka Ga Young Sheikh Zaria Zakeer M.S Ali

 

An gudanar da sallar Janai’za ranar Yau Laraba Da karfe 11:00am Na Safe. A Zawiyyar Sheikh Aliyu Maiyasin Kake Sabon Layi Tudun Wada, Zaria jihar Kaduna.

 

Muna Rokon Allah Jajaddada Rahama Gareta Yasa Aljannace Makomarta. Amiiiin

Share

Back to top button