Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Allah Ya Yiwa Kanwar Sheikh Dahiru Bauchi Hajiya Adda.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un 😭😭

 

…Allah Ya Yiwa Kanwar Sheikh Dahiru Bauchi Hajiya Adda.

 

Hajiya Adda kanwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR ta rasu yau alhamis 10/08/2023.

 

Allah ya jikan ta da rahma ya gafarta mata. Muna addu’an Allah ya jaddada rahma a gare ta. Amiin Yaa ALLAH.

 

Daga: Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button