Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Allah Ya Yiwa Mai Yabon Annabi SAW Rasuwa A Kano.

INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍ RAJI’ÙN.
Mawàkiyar Yabòn Annabi (SAW), Hauwa Hasken Haske, Wadda Aka Fi Sani Da Hauwań Ali Baba Ta Rasù.
Anyi jana’izarta a yau Litinin a kofar gidan su dakè kusa da Asibitin Jakara, Kano.
Allah ya jikan ta da rahma ya gafarta mata, Allah ya karbi shahadar ta. Amiin
Tijjaniyya Media News