Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un, Allah Ya Yiwa Malamin Tijjaniyya Rasuwa A Garin Gombe.

INNA’LILLAHI WA’INNA ILAIHIR RAJI’UN

 

Allah Ya Karbi Rayuwar Daya Daga Cikin Manyan Shehunan Darikar Tijjaniyya A Nigeria.

 

….Allah Ya Yiwa Sheikh Muhammadu Kubuwa (Khalifan Shehu Manzo Gombe) Rasuwa.

 

A Madadin Kungiyar Fityanul Islam Initiative Reshen Jihar Gombe Karkashin Jagoranci Malam Yauta Bappah Shanu Na Mika Sakon Ta’azziyya Ga Daukacin Al’ummar Musulmai Musamman Iyalan Da Yan’uwa.

 

Allah Ya Jikan Sa Da Rahma Ya Gafarta Masa Ya Sadashi Da Manzon Rahma SAW. Amiin

 

Babangida Alhaji Maina

Tijjaniya Media News

Share

Back to top button