Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un, Allah ya yiwa Sayyadi Ja’afar Sa’eed Attijjany Al’faidiy rasuwa.

Innalillahi wa inna ilaihirraji,un 😭😭

 

Allah ya yiwa Sayyadi Ja’afar Sa’eed Attijjany Al’faidiy rasuwa wanda dan’uwa ne na hakika cikin tafiyan faidah.

 

Sayyadi Ja’afar Sa’eed Attijjany Al’faidiy dan uwan mu batijjane ne kuma masoyin nanzon Allah SAW ne na hakika.

 

Allah ya jikan sa da rahma ya gafarta masa Allah ya karbi shahadar sa. Amiin

 

Babangida Maina

Share

Back to top button