Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Allah ya yiwa Sheikh Ahmad Ba rasuwa dake Dakar a kasar Senegal.
Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un
Munyi babban rashi a Khaulaha dake Senegal.
Allah ya yiwa Sheikh Ahmad Ba rasuwa dake Dakar a kasar Senegal.
Allah ya jikan sa da rahma ya gafarta masa. Amiin
Tijjaniyya Media News