Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Allah Ya Yiwa Tsohon Gwamna A Najeriya Rasuwa.
Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un
Allah Ya Yiwa Tsohon Gwamna A Najeriya Rasuwa.
Allah Ya Yiwa Tsohon Gwamnan Jihar Yobe His Excellency Senator Bukar Abba Ibrahim (Wali of Gujba) Rasuwa Yau Lahadi 4/02/2023 A Saudiyya.
Bayan Wata Doguwar Rashin Lafiya Da Ya Yi fama Da ita, sannan kuma za a binne shi a can.
Allah Ya Jikan Sa Da Rahma Ya Gafarta Masa Tare Da Sauran Magabatan Mu. Amiin Yaa ALLAH