Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un Duniyar Musulunci Tayi Babban Rashi

Duniyar Musulunci Tayi Babban Rashin.

 

Allah ya yiwa mai gadin kabarin Manzon Allah SAW, Agha Habeeb Muhammad al-Afari, rasuwa a yau Laraba. Wanda yana daya daga cikin manya-manyan tsofaffin masu gadi a Masallacin.

 

Za’ayi gusanar sallar jana’izarsa bayan Magriba yau a Masallacin Haramin Makkah.

 

Muna Addu’an Allah Ya Jaddada Masa Rahma Ya Gafarta Masa Allah Ya Hadashi Da Manzon Rahma Annabi Muhammadu ﷺ. Amiiin

 

Daga: Shafin Haramain

Share

Back to top button