Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un, Jikan Sheikh Ibrahim Inyass Ya Rasu.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un 😭😭

 

……Allah Ya Yiwa Jikan Sheikh Ibrahim Inyas Rasuwa, Sheikh Usman Sheikh Tijjani Inyas.

 

Allah Ya Yiwa Daya Daga Cikin Jikokin Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyass RA Dan Khalifa Tijjani Inyas Wato Sheikh Usman Sheikh Tijjani Inyas Dake Khaulaha.

 

Sheikh Usman Sheikh Tijjani Inyas Mutum Ne Mai Himma Da Taimakon Al’umma, Kowa Ya Masa Kyawawan Shaida.

 

Muna Addu’an Allah Ya Karbi Bakwancin Sa Ya Jaddada Masa Rahma Ya Gafarta Masa, Allah Yasa Aljannah Madaukakiya Ce Makomar Sa. Amiin

 

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button