Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un, Yaya Da Kani Sun Rasu A Hanyar Zuwa Jana’izar Kawunsu.

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHIR RAJI’UN

 

….Yaya Da Kani Sun Rasu A Hanyar Zuwa Jana’izar Kawunsu.

 

Abdul Gajo Shi da dan uwansa Liman Gajo sun rasu ne a hanyar su ta zuwa Jigawa don halarta jana’izar Kawun su Alhaji Habibu Gajo Yalleman da ya rasu a jiya Lahadi, wanda shine tsohon mataimakin dan takarar shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar APGA.

 

Allah Ya Jikansu Da Rahma. Ya Gafarta Masu ALLAH Ya Karbi Bakwancin Su, Amiin

Share

Back to top button