Innalillahi: Allah ya yiwa ya’yan Sharif Rabiu Usman Baba rasuwa.

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un

 

Allah ya yiwa yayan fitaccen mawakin yabon nan marigayi Malam Rabi’u Usman Baba su biyu rasuwa, sakamakon hatsarin jirgin ruwa a hanyar dawowa daga wajen Mauludi a jihar Neja.

 

Usman Tijjani Baba na cikin yan uwansu da yanzu haka suke hanya don kawo gawarsu Kano, ya yiwa Freedom Radio karin bayani kan yadda al’amarin ya faru.

 

Muna Rokon ALLAH Ya Jaddada Rahma A Gare Su, Ya Jikan Su Ya Gafarta Masu. Amiiiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button