Innalillahi: Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyar Rasuwan Mutun Tara (9) A Kano.

YANZU-YANZU:

 

Innalillahi Wa’inna Ilahir Raji’un 😭😭😭

 

Cikin jimami muke sanar da daukacin yan’uwa al’ummar Musulmai mummanan hatsarin mota daya rutsa da yan’uwa mu Musulmai a hanyar Kaduna.

 

Lamarin ya faru ne a hanyar zuwa garin Kachiya dake jihar Kaduna, inda Allah ya karbi shahadar mutum tara (9), a cikin mota (Allah ya jikan su da rahma).

 

Wannan iftila’in daya faru da mutane, Muna kira ga gwamnonin tare da gwammatin tarayya Daya gyara hanyoyin da suke Arewacin Najeriya don wallahi sun lalace sosai.

 

Allah ya jikan su da rahma ya gafarta masu, Allah ya karbi shahadar su baki daya. Amiiiin

 

Tijjaniyya Media News

Back to top button