Innalillahi Wa’inna Ilahir Raji’un: Allah Ya Yiwa Mahaifin Hafiz Abdallah Rasuwa Alh Abdallah Mai Hula

Innalillahi Wa’inna Ilahir Raji’un.

 

Allah Ya Yiwa Mahaifin Hafiz Abdallah Rasuwa.

 

Cikin Jimami Muke Sanar Da Rasuwan Shehin Malamin Addinin Islama Kuma Shehin Darikar Tijjaniyya Sheikh Alhaji Abdullahi Maihula Mahaifi Ga Shahararren Mawakin Yabon Manzon Allah SAW Malam Hafiz Abdallah (Shugaban Cibiyar Ambato).

 

Za’ayi Jana’izan Alhaji Abdallah Kamar Haka:

 

– Rana: Juma’a 23/12/2022.

– Lokaci: 2:00pm (Bayan Sallar Juma’a).

– Wuri: Masallacin Juma’a Dake Sharada Kano.

 

Allah Ya Jikan Sa Da Rahma Ya Gafarta Masa, Allah Ya Karbi Bakwanci Sa Albarkacin Manzon Allah SAW. Amiiiin

 

Babangida Alhaji Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button