Innalillahi Wa’inna Ilahir Raji’un Sheikh Abdulbaki El-Hüseyni Ya Rasu A Kasar Turkiya

Innalillahi Wa’inna Ilahir Raji’un

 

Babban malamin Islama kuma dan Tijjaniyya Shaykh Abdulbaki El-Hüseyni ya rasu a Turkey.

 

Sheikh Abdulbaki El-Huseyni ya bada gudumawa akan yada addinin Musulunci shine wanda yake bude wuraren taimakawa al’ummar don kare su daga hanyoyin shaye-shaye da kuma miyagun kwayoyi.

 

Shaykh Abdulbaki El-Hüseyni shine shugaban kungiyar Jama’ah mafi girma a Turkiyya kuma jagora a bangaren addini.

 

Ya rasu bayan yayi fama da rashin lafiya, anyi masa Jana’iza kamar yadda Addini ya tanadar. Allah ya kwautata namu.

 

Allah ya jikan sa da rahma ya gafarta masa, ya yafe masa kura – kuran sa. Amiiiin Yaa Allah

Share

Back to top button