Innalillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un, Allah Ya Yiwa Dan Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyass Sheikh Muhammad Aqibu Rasuwa.

Innalillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un;

 

Munyi babban rashi a Khaulaha dake Senegal.

 

Allah ya yiwa ɗaya daga cikin Ƴaƴan Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyass RA rasuwa Sayyadi Aqibu.

 

Allah ya jiƙan sa da rahma ya gafarta masa. Amiiiin

Share

Back to top button