IYAYEN ANNABI SAW: Sunayen Iyayen Manzon Allah Annabi Muhammadu SAW.

SUNAYEN IYAYEN ANNABI S.A.W

 

Shi Ne Shugaban Mu ANNABI MUHAMMADU (S.A.W)

Dan ABDULLAHI

Dan ABDUL-MUTTALIBI

Dan HASHIM

Dan ABDUl-MANAF

Dan QUSAYYU

 

Dan KILAAB

Dan MURRATU

Dan KA’ABU

Dan LU’AYYU

Dan GHAALIB

 

Dan FIHRU

Dan MAALIK

Dan NADH-RU

Dan KINANAH

Dan KHUZAIMAH

 

Dan MUDRIKATU

Dan ILYAAS

Dan MUDHAR

Dan NIZAAR

Dan MU’ADDU

 

Dan ADNAAN

Dan ADADU

Dan MUQAWWAM

Dan NAHURU

Dan TAIRAHU

 

Dan YA’AWARIBU

Dan YASH-JEEBU

Dan NABITU

Dan ANNABI ISMA’IL (A.S)

Dan ANNABI IBRAHIMU (A.S)

 

Dan TARAHU

Dan NAHUR

Dan SARUHU

Dan RA’U

Dan SALIHU

 

Dan ABIRU

Dan FALIJU

Dan ARFAHASHAZA

Dan SAAMU

Dan ANNABI NUHU (A.S)

 

Dan HAMIQU

Dan MUTAWASHALIHU

Dan AHANUHU

Dan YA’RIDU

Dan MAHALAYA-ILU

 

Dan KAINANU

Dan ANNABI SHI’ISU (A.S)

Shi Kuma Dan ANNABI ADAM ABUL-BASHARI (A.S).

 

ALLAH YA BAMU ALBARKAN WADANNAN ANNABAWA DA WALIYAI SARKAKA BIJAHI S.A.W. AMIIN

 

ALLAH YA BIYA BUKATUN MU DUNIYA DA LAHIRA ALBARKACIN MANZON ALLAH SAW. AMIIIIN

 

DAGA: Umar Chobbe

Share

Back to top button