Jadawalin Wuraren Tafsirai Da Sheikh Aminu Under 17 Zai Gabatar Watan Ramadana 2023.

ASSALAM ALAIKUM WA RAHMATULLAHI WA BARAKATU
As’habu Addaawah Assaqafihya Attijaniyya Wannan qungiya mai suna a sama tana sanar da yan uwa musulmai zuwa wajan budi karatun TAFSEER Wanda shugaban ta Sheikh
Aminu under 17 garkuwan faila zai fara kamar haka;
Ranan 29/8/1444 22/3/2023
Guraran da za’a gudanar Kamar haka
(1) Zawiyan Sheikh Aminu under 17 garkuwan faila ring Road layin na manzon Allah SAW Street karfe 5:40am bayan Sallah Asuba zuwa 6:40am
(2) Rafinfa kwanan shagari qarfe 9:40am na safiya zuwa 10:40am
(3) Gidan madora Adebayo karfe 2:30pm bayan Sallah azahar zuwa 4:00pm
(4) kasuwar katako karfe 4:30 pm bayan Sallah la’asar zuwa 5:30pm
(5) Zinariya masallacin Abu huraira karfe 8:35pm zuwa 10:00pm na dare.
Allah yaba da ikon zuwa, Allah yasa a fara Azumi lafiya yasa mu dace, Da Albarkan sa da falalansa, Ya karbi duk ibadun mu daga farko har karshe.
Allah ya kara tsira da aminci da wasila da fadilah ga shugaban mu Annabi Muhammad S A W har da iyalan sa gaba daya.Ameen
Sanarwa Daga;
Shiekh Aminu under 17 Garkuwan Faila Jos