BIDIYO: Jan Hankalin Matasan Tijjanawa Daga Maulana Khalifa Shehu Tijjani Bolari Gombe (R.T.A)

Sheikh Khalifa Tijjani Ahmadu Bolari Daya Daga Cikin Matasan Malaman Tijjaniyya A Najeriya.
Ya bayyana irin yanda matasan darikar Tijjaniyya zamu kasance a al’amuran na Addinin Musulunci.
Khalifa Allah ya saka da Alkhairi, ya biya bukata. Allah ya kara daukaka. Amiiin