Jawabin Sarkin Gobir Kafin Mutuwar Sa Akan Lamarin Tsaro Masallacin Juma’a.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un

 

Jawaban Mai Martaba Sarkin Gobir Muhammad Bawa A Masallacin Juma’a Kafin Yan Ta’addan Daji Suyi Garkuwa Dashi, Wanda Sukayi Sanadiyar Rasa Ransa.

 

 

Allah ya jikan sa da rahma ya gafarta masa, Allah ya tona asirin wanda suke da hannu a wannan mummanan aiki. Amiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button