JIKAN SHEIKH IBRAHIM NYASS YA ZAMA KWAMISHINAN ADDINI NA JIHAR KANO.

JIKAN SHEIKH IBRAHIM NYASS YA ZAMA KWAMISHINAN ADDINI NA JIHAR KANO

 

Majalisar dokokin jihar Kano ta tantance Sheikh Tijjani Sani Auwal a matsayin sabon commissioner na lamurran addinin Musulunci na jihar Kano bayan dawowar sa daga Saudia.

 

Sheikh Tijjani sani Auwal jikan Sheikh Ibrahim Inyass Al Khaulaq RA ne ta wurin mahaifiyar sa Kuma shine shugaban kungiyar mMajama u Ahbabu Sheikh Ibrahim Nyass na najeriya Kuma Daya daga chikin shuwagabanni kungiyoyin addini Musulunci a Najeriya.

 

Muna taya shi murna Allah ya tabbatar masa da alkhairi ya Sanya Addinin Musulunci ya amfana baki daya.

 

Allah ya sanya albarka Allah ya tayashi jagoranchi Dan alfarmar Annabi Muhammadu sallalahu Alaili Wasallam. Amiin

 

Daga: Sufi Media Connect.

Share

Back to top button