KABARIN IMAMU BUSIRI (Mai Kasidar Al Burdah, Mawlaya Sali Wa Salim Da’iman)

KABARIN IMAMU BUSIRI (Mai Kasidar Al Burdah, Mawlaya Sali Wa Salim Da’iman)

 

Wannan ita ce kabarin IMAMU BUSIRI (Imam Sharaf al-Din al-Busiri) mai kasidar Al Burdah a Masar. Watarana Imam Busiri yana barci sai ya ga Manzon Allah SAW yace masa ka karanta abinda ka rubuta.

 

Daya farka daga barci sai ya fara wakar Mawlaya Sali Wa Salim Da’iman, yanzu yana daya daga cikin fitattun wakoki a duniya.

 

Imam Busiri an haife shi a garin Beli Suef shekara 1213, yayi wafati a shekara 1294, an masa makwancin a Alexandria dake kasar Epgyt.

 

Allah ya jaddada masa rahma ya gafarta masa Allah ya sadashi da Manzon Allah SAW. Amiin

 

Babangida A Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button