Makwancin Sahabin Annabi SAW, Wanda Mutane Suke Zuwa Gidan Sa Don Neman Albarka.

Wannan shine makwancin babban sahabi Abu Ayyub al-ansari. 

 

Shine wanda Manzon Allah ﷺ ya sauka a gidansa bayan yayi hijaira daga Makka zuwa Madina. Manzon Allah ﷺ ya zauna a gidansa na tsawon watanni 7. 

 

Mutane sukan yi tururuwa zuwa gidansa domin tabarruki da neman biyan bukata saboda Annabi Muhammadu ﷺ ya zauna a gidan.

 

Daga Babangida Alhaji Maina

Share

Back to top button