Kafatare Tsangaya Da Gwamnan Jihar Gombe Yake Ginawa A Cikin Garin Gombe

Yadda Ginin Tsangayar Gwani Sani Gombe Ta Kasance Kenan Wanda Gomnan Jihar Gombe Alhaji Muhammad Inuwa Yahya Yakeyi Karkashin Jagorancin Shugaban Hukumar Bezda Ta Jahar Gombe Dr. Abdullahi Bappa Garkuwa. P.h.d

 

Wannan gini ne da a ka tsara a babbar Tsangayar Gwani Sani Gombe wacce babbar Tsangaya ce makarantar Allo ce da take dauke da bubban almajirai masu neman karatun Al-Qur’ani mai Girma inda aka gina musu wajen kwana babba da kuma wajen karatu da kuma babban masallaci da gidajen malamai masu darasu a Tsangayar.

 

Muna Addu,an Allah Ya Sakawa Mai Girma Gomna Da Alheri Shi Ma Dr. Garkuwa Allah Ya Saka Masa Da Alheri Da Shi Da Duk Wanda Ya Bada Wata Gudumawa Wajen Tabbatuwar Wannan Aikin.

 

Kuma Muna Addu,a Ta Musamman Allah Yasa Wannan Aikin Ya Zama Sanadin Samun Cigaba ga Almajirai masu karatun Allo da sauran Tsangayoyi baki daya. Amin

 

✍🏼 Shafin Mu Koma Tsangaya

Share

Back to top button