Khalifan Tijjaniyya A Najeriya Sune Maulana Sheikh Dahiru Bauchi RA Da Maulana Sheikh Sharif Ibrahim Saleh RA.

Iyayen Duk Wani Khalifan Tijjaniyya A Najeriya Sune Maulana Sheikh Dahiru Bauchi RA Da Maulana Sheikh Sharif Ibrahim Saleh RA…
…….Inji Sayyadi Alhaji Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi (Khadimul Faidah).
Tun zamanin Sheikh Ibrahim Inyass na raye Sheikh Dahiru Bauchi da Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Al Hussainy sune manyan mukaddaman Tijjaniyya na Najeriya, Kuma duk wanda aka bashi wani muƙamin Tijjaniyya a yanzu na girmamawa ne kamar (Digirin girmamawa ko Honouris Causa).
Allah ya kara masu kusanci da Manzon Allah SAW ya bamu albarkacin su. Amiin