Kira Ga Dukkan Masoya Annabi Muhammad SAW, Da Kuma Zawiyoyin Mu.

Kira Ga Dukkan Masoya Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama, Da Kuma Zawiyoyin mu Kwana 7

 

 

Kafin Gwamnati Da Hukumomin Tsaro Su Ɗauki Mataki Ya Kamata Mu Karanta.

 

 

1_ Ya_muntaqimu __4444

2_ Ya_Aziz __ 4444

3_ Ya_Muzzillu __ 4444

 

 

وَرَدَّ اللَّهُ الَّذِينَ كَفَرُوا بِغَيْظِهِمْ لَمْ يَنَالُوا خَيْرًا ۚ. 4 وَكَفَى اللَّهُ الْمُؤْمِنِينَ الْقِتَالَ ۚ وَكَانَ اللَّهُ قَوِيًّا عَزِيزًا﴾

[ الأحزاب: 25 1111

 

5سَيُهْزَمُ الْجَمْعُ وَيُوَلُّونَ الدُّبُرَ﴾

[ القمر: 45]. 313

6. Suratul Zilzila 131.

 

 

7. Suratul Fili 111.

 

8′ Suratul Masad 3333.

 

Da Niyyar Duk Wanda Yake Da Hannu a Cikin Wannan Jefa Bam a Kaduna Allah Yayi Mana Maganisa Da Duk Wanda Yakamata Yaɗau mataki bai daukaba Allah kayi muna maganin sa dan darajar waɗannan Sunayeka da ayoyin ka. Amiin

 

Allah ya jikan su da rahma ya gafarta masu, Allah ya karbi shahadar su. Amiin

Share

Back to top button