Kira ga malaman jami’a da su koma aikinsu kuma su ingantashi har ya jawo hankalin masu gujewa. Inji Farfesa Ibrahim Maqari.

Saƙonnin uku ne a cikin video din

 

– Kira ga hukuma ta ƙara inganta rayuwar malaman Jami’a.

– Kira ga masu samar da doka su nemo hanyar da zasu samar da dokar da zata tilasta jami’an Gwamnati sanya ƴayansu a makarantun Gwamnati.

– Kira ga malaman jami’a da su koma aikinsu kuma su ingantashi har ya jawo hankalin masu gujewa.

 

Mai yuyuwa mu haɗu da ɗaukacin Malaman Jami’a a 2/3. Sabaninmu ƙila kawai a sashin 1/3 ne, inda mai yuyuwa na yi kuskure wajen bada nisbar nagartattun aiyukan bincike a Jami’o’i da kuma rashin dacewar lokacin lura da halin da Malaman ke ciki.

 

ALLAH ya kawo mana karshen wadannan matsalolin dake faruwa a najeriya. Amiin

Share

Back to top button