KISAN MUSULMI A KADUNA: TA’AZIYYA DA JAN HANKALI GA MAHUKUNTA.

KISAN MUSULMI A KADUNA: TA’AZIYYA DA JAN HANKALI GA MAHUKUNTA.

 

 

Muna Kira Ga Gwamnantin Tarayya da tayi bincike na gaskiya Akan hakikanin abun da ya faru, kuma ta hukunta masu hannu a cikin wannan lamari.

 

Lamarin da ya faru a kauyen Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi, Jahar Kaduna.

 

Muna Addu’ar Allah yajikan su ya gafarta musu ya bawa iyalan su hakuri da juriya na wannan al’amari daya faru, Amin.

Share

Back to top button