KISSA: Wata Rana An Ta6a Zuwa Gurin Wani Waliyi Aka Ce Masa Ga Wasu Can Suna Shan Giya Suna Rawa Da Mata Don Haka Ya Yi Musu Mummunar Addu’a. 

‘KISSA: Wata Rana An Ta6a Zuwa Gurin IMAM JALALUDDEEN RUMI (R.A) Aka Ce Masa Ga Wasu Can Suna Shan Giya Suna Rawa Da Mata Don Haka Ya Yi Musu Mummunar Addu’a.

 

Da Ya ‘Daga Hannu Sai Ya Ce;

 

“Ya UBANGIJI, Kamar Yadda Mutanen Can Suke Jin Dadi a Duniya Ka Sanya Su Ji Dadi a Lahira.”

 

Ya ALLAH Ka Kiyaye Mu Halayyar Nan Ta ‘LAIFI TUDU NE.

 

Mu Take Namu, Mu Hango Na Wasu, Ka Kyautata ‘Karshenmu Ya ALLAH Don Albarkar SHUGABA (S.A.W) Amiin

Share

Back to top button