Maganganun mutane a ka kanka, sashin aikin su ne, ba aikinka ba. Cewar Farfesa Ibrahim Ahmad Maqari.

Maganganun mutane a ka kanka, sashin aikin su ne, ba aikinka ba.

A littafinsu za a rubuta abinda suke faɗa a kanka, ba a littafinka ba. Ka shagala da naka littafin, ka barsu da nasu. Inji Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari Zaria

 

Shehin malamin ya bayyana hakan ne a shafin sa na Facebook, inda yake nasiha tare da tunatarwa da al’ummar Musulmai Akan zamantakewa a rayuwar su.

 

Allah ya saka masa da alkhairi. Amiiiin

Share

Back to top button