Makaranta Wanda Daya Daga Cikin Matasan Tijjaniyya Ya Gina A Garin Jos Dake Jihar Plateau

Katafaren Makaranta Wanda Daya Daga Cikin Matasan Tijjaniyya Ya Gina A Garin Jos Dake Jihar Plateau.

 

Katafaren makarantar mai suna BIN UMAR ACADEMY JOS wanda shahararren malamin Musulunci kuma Na’ibin Masallacin garin Jos Sheikh Sharif Falaki ya gina a anguwar filin Sukuwa Opp Mufes Garden cikin garin Jos.

 

Makarantar ya gina don ciyarda harka ilmin addini da fadakarwa ga al’umma baki daya ta kunshi bangaren da dama kamar haka:

 

– Nursery, Junior, Secondary

– Madarasa da kuma bangaren koyar da sana’o’i wato UMMUHAT/SKILL ACQUISITION.

– Adult Education For Free (Kwauta).

 

Ga masu sha’awa ko karin bayani a tuntubi

+23480 66 666 616, +23480 257 77 757

 

Muna rokon Allah ya saka masa da alkhairi ya kara himma wurin taimakawa addinin islama, ya bada nasara cikin rayuwa. Amiiiin

 

Daga: Babangida A. Maina

Share

Back to top button