Malaman Darikar Tijjaniyya Sun Ziyarci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari A Gidan Sa.

HOTUNAN ZIYARA:

 

Ziyarar Malaman addini Musulunci na jihar Kano zuwa gurin mai girma Shugaba kasar Nigeria General Muhammadu Buhari a gidan sa dake Daura jihar Katsina.

 

Cikin wakilcin malaman bangaren Tijjaniyya akwai Khalifa Sayyidi Bashir Tijjani Usman Zangon Bare-bare da Khalifa Sayyidi Ibrahim Usman Mai Hula (Shehi-Shehi) da Imam Nasir Adam Shugaban Limamai na jihar Kano.

 

Ziyara ta kunshi manyan malamai daga bangarorin malaman Darikar Tijjaniyya dana Darikar Kadiriyya tare da malaman kungiyar Izala/Salafiyya. Na jihar Kano.

 

Muna Addu’an Allah ya karbi ziyara ya amfanar damu cikin sa, Allah ya sanya albarka a tsakanin mu. Amiiiin

Share

Back to top button