Masallacin Da Manzon Allah SAW Ya Tsaya Ya Yi Sallah A Hanyarsa Ta Yin Hijira.

Masallacin Da Manzon Allah SAW Ya Tsaya Ya Yi Sallah A Hanyarsa Ta Yin Hijira

 

Wannan shine masallacin Al-Tauba ko kuma masallacin Usbah wanda yake a kauyen Usbah.

 

A lokacin da Manzon Allah SAW yake kan hanyar sa ta hijrah zuwa birnin Madinah ya yi sallar a cikin wannan lambu yamma da Quba kuma ana kiran sa da masallacin Bani Jahjaba ko kuma masallacin Usbah.

 

Allah ya bamu albarkacin Manzon Rahma SAW ya bamu ikon ziyartan wuri Mai albarka. Amin.

 

Daga Babangida A. Maina

 

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button