MASHA’ALLAH; Annabi Muhammad (SAW) Shi Ya Fara Yin Maulidi – Cewar Sheikh Ahmadu Zaria.

Annabi Muhammad (SAW) Shi Ya Fara Yin Maulidi – Cewar Sheikh Ahmadu Zariya.

 

Daga Idiris M Usman (Daddy Big’ja) Zariya

 

Shahararren Malamin Addinin Musulunci Mai Suna Ahmadu Madahun Nabiyi Zariya ya bayyana cewa ƙago wani Sabon Abu a cikin Musulunci bai taɓa zama haramun ba face halastaccen Abune.”

 

Shehin Malamin ya ƙara da cewa Annabi Shine ya fara yin Maulidi domin yazo a Hadisai kuma Allah bai hana Maulidi ba duba da bai zo a Al-Qur’ani cewa abune Haramun.

 

Bugu da ƙari Sheikh Madahu ya ci gaba da cewa Allah (SWA) ya kawo ƙissan Maulidin Annabi Isah (AS) dakansa Acikin Al-Qur’ani bare kuma dan Musulmi suna kwaikwayo da Hakan sai ya zama haramtaccen Abu ? Don sun yi Maulidin Annabi Muhammadu (SAW).

 

Allah ya barmu da soyayyan Annabi ﷺ. Amiin

Share

Back to top button