Masha’Allah; Duk Wanda Ya Sanyawa Dan’sa Sunan Muhammadu Don Neman Albarkan Mai Suna Mahaifin Da Dan Duk Suna Aljannah.

ABI UMAMATAL BAAHILI(R.A) YA RUWAITO DAGA ANNABI(S.A.W) Cewa;

 

“MAN WULIDA LAHU MAULUDUN FA SAMMAHU MUHAMMADAN TABARRUKAN BIHI KANA HUWA WA MAULUDAHU FIL-JANNATI”.

 

MA’ANA:

 

“Duk Wanda Aka Haifa Masa ‘DA Ya Sanya Masa Suna ‘MUHAMMADU’ Don Neman Tabarruki Da Sunan Da Baban Da Abin Haihuwar Duk Suna Aljannah”.

 

(REFERENCE: HALATU AHALUL HAQIQATI MAALLAHI; SIDI AHMAD AR-RUFAI AL-KABIR, PAGE:108,

Shamsuddeen Az-Zahabi Ya Ce Hadisi Ne Mai Kyau,

Mizanil Itidaal Imamul Muhaddisina Suyudi Ya Ce: Isnadinsa Ingantacce Ne: Mukhtasirul Maudu’at).

 

TIRQASHI WA YA SAMU IRIN WANNAN GIRMAN IDAN BA SHI BA:’ MUHAMMADUR RASULULLAH’

AKWAI SHI???

 

BABU…. BABU……. BABU…….

 

ALLAH KA BA MU ALBARKACIN SIRRIN DAKE TATTARE DA WANNAN SUNAN, ALBARKACIN MAI SUNAN(S.A.W) AMEEEN.

Share

Back to top button