Matashin Malamin Dan Tijjaniyya Ya Rasu Amb Gwani Sukairiju A Garin Kano.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un 😭😭

 

…..Mahaddata Alkur’ani Sunyi Babban Rashi.

 

Allah Ya Yiwa Amb Gwani Sukairiju Kila Rasuwa Yanzu Mutumin Kirki Wanda Ya Sadaukar Da Rayuwarsa Wurin Yiwa Addinin Allah Hidima.

 

Za’ayi Gudanar Da Sallar Jana’izarsa Yau Asabar 21/01/2022/3, Da Karfe 2:00 Na Rana A Maƙabartar Hajj Camp Dake Birnin Kano.

 

Allah Ka Jaddada Masa Rahma, Ya Jikan Gwani Da Rahma, Allah Ka Karɓi Hidimar Da Ya Yiwa Addinin Musulunci Da Alkur’ani Mai Girma.

 

Muna Addu’an Allah Ya Jikan Iyayen Mu, Da Malaman Mu Baki Daya, ALLAH Yasa Mu Cika Da Imani. Amiiiin

 

Daga: Shafin Faidah

Share

Back to top button