MAULUD 2023: Za’a Gudanar Da Babban Taron Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass RA A Birnin Abuja FCT Karo Na 37th.

DA DUMI DUMIN SA:

 

Za’a Gudanar Da Babban Taron Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass RA A Birnin Abuja FCT Karo Na 37th.

 

Gidauniyar Sheikh Dahiru Bauchi RA zata gudanar da gagarumin taron bikin Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass Al Khaulaq RA a babban birnin tarayya Abuja FCT, Nigeria. a karkashin jagoranci Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR RA.

 

Taron Mauludin zai samu halartan manyan baki daga sassa daban-daban na fadin duniya kamar yadda aka saba gabatar wa duk shekara.

 

Za’a gudanar da taron Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass RA, ne kamar haka;

 

– Rana: 27/Rajab/1444 – 18/02/2023.

– Wurin: Abuja FCT, Nigeria

– Lokaci: karfe 10:00 zuwa 1:00pm

 

Allah ya bada ikon halartan taro. Amiin

 

Babangida A. Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button