Muƙaddamin Ɗarikar Tijjaniya Sheikh Harisu Salihu Ya Ginawa Marayu Katafaren Makaranta Tare Da Ɗakunan Kwanansu A Jos.

Addinin Musulunci Na Samun Daukaka A Yankin Nahiyar Yankin Yammacin Africa.

 

Wannan Katafaren gini ne wanda ya kunshi dakunan kwanan Maza da Mata da Makaranta wanda Sheikh Harisu Salihu Jos ya gina don Marayu a cikin garin Jos, Plateau State.

 

Maulana Sheikh Harisu Salihu Babban mai wa’azi ne kuma Muqadammi ne a darikan Tijaniyya, sannan kuma babban malamin addinin Musulunci a duniya.

 

Muna rokon Allah ya kara mana irinsu a cikin hidiman Darika da Addinin Musulunci baki daya. Amiiiin Yaa Allah

 

Babangida Alhaji Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button