Muna Addu’a da Fatan Wanan Yaƙin Zai Kawo Ƙarshen La’anannu Yahu@dawa ƴan Kama Wuri Zauna.

Muna Addu’a da Fatan Wanan Yaƙin Zai Kawo Ƙarshen La’anannu Yahu@dawa ƴan Kama Wuri Zauna.

 

Bayanai Masu Daɗi Na zuwa Daga Gaza Cewa Ana Ta Shayar Da Sojojin Yahu@dawa Mutuwa A Yayin Daƙile Ƙoƙarin su na Shiga #Gaza ta Ƙasa.

 

An Kashe Manyan Sojojin su Masu Babbar Igiya ضباط, A Hannun Ma@yaƙan Gwagwarmayar Musulunci na Ha#mas, Daga Shekaranjiya Talata, zuwa Yau Alhamis Ɗin nan, Shi yasa Suka Fusata suke yin Ramuwar Gayya Ta Hauka da Dabbanci Akan Yara Ƙanana Da Mata da Fararen Hula wanda ba su ji ba ba su Gani ba. Amma Lallai Suna Shan Azabar Yaƙi da Asarar Rayuka da Dukiyoyi. kuma an fara samun Ɗauki Daga Wasu Ƙungiyoyin Musulmai Su ma Suna yi wa Yahudawan Marka – Markar makamai, irin su Hezbollah da Houthis Na Yemen.

 

In sha Allah Wannan Ya@ƙin Zai faranta wa Musulmai nan Gaba kaɗan, za mu ga sakayya akan Mummunar Kisan ƙare Dangi da Yahudawa sukai wa Yan uwan mu na #Gaza.

 

Mu ci gaba da Addu’a da Rokon Taimakon Allah Ga Musulmin Pale@stine. Da ma Duk Inda Musulmi suke a Duniya.

Share

Back to top button