Muna Rokon Allah Ya Nuna Mana Musulunci Ya Zamo Mafi Soyuwa A Zukatan Al’umma Fiye Da Kungiyoyinsu, Cewar Farfesa Maqari.

Muna Rokon Allah Ya Nuna Mana Musulunci Ya Zamo Mafi Soyuwa A Zukatan Al’umma Fiye Da Kungiyoyinsu,

~ Cewar Farfesa Maqari, inda ya rubuta a shafin sa na Facebook. Ya bayyana cewa;

 

“Ahlussunnah, ‘Yan Ɗariƙa… Alhamdu lilLah!!

 

Amma Babu Abinda muke wa da’awar ismah sai MUSULUNCI. Muna Son Dukkan Musulmai, Koda Suna Kinmu!

 

Wannan Matakin Yana Da Wahala, Amma Mun Ji Mun Gani!

 

Muna Rokon ALLAH Ya Nuna Mana Musulunci Ya Zamo Mafi Soyuwa A Zukatan Al’umma Fiye Da Kungiyoyinsu”,

 

~ Cewar Farfesa Maqari, Limamin Babban Masallacin Abuja.

 

Allah ya jikan mu, ya bamu albarkacin Manzon Allah SAW, aljannah ta zama makomar mu. Amiiiin

Share

Back to top button