Ruwan Da MANZON ALLAH SAW Ya Wanke Fuskar Sa Dashi Mai Albarka A Yakin UHUDU.

Ruwan Da MANZON ALLAH SAW Ya Wanke Fuskar Sa Dashi Mai Albarka A Yakin UHUDU.

 

Wannan wani wuri ne a dutsen Uhudu wanda ruwan sama ke taruwa a ciki.

 

Lokacin da aka jiwa Manzon ALLAH SAW ciwo a yakin Uhudu, jini ya fara zuba a fuskarsa, sayyiduna Ali RTA ya zo wannan wurin ya debo ruwa ya kaiwa Manzon ALLAH saw ya wanke fuskarsa mai albarka da ruwan. Sallallahu Alaihi Wasallam (SAW).

 

Allah ya bamu albarkacin wannan ruwa, ya kara wa Annabi ﷺ DARAJA. Amiin Yaa ALLAH.

 

Daga: Babangida A. Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button