Ruwan Da Ya ‘Bulbulo Daga Yatsan Hannun Manzon ALLAH(S.A.W) Yafi Zam-Zam, Alkausara Da Salsabila. Inji Sheikh Tijjani Zangon Bare-bari

Shehu Tijjani Usman Na ‘Yan Mota (R.A) Yana Cewa

 

“Ruwan Da Ya ‘Bulbulo Daga Yatsan Hannun Manzon ALLAH(S.A.W) Yafi Kowane Qorama Ta Duniya Da Lahira.

 

Yafi Zam-Zam, Yafi Alkhausara, Yafi Salsabeela Da Sauransu”.

 

SALLALLAHU ALAIKA WA SALLAAM!

 

Kai Jama’a Sahabban MA’AIKI(S.A.W) Sun More Wallahi:

 

Sun Gan Shi(S.A.W)

Sun Yi Hira Da Shi(S.A.W)

Sunyi Masa Mubaya’a(S.A.W)

Sun Sha Ruwa Daga Yatsunsa(S.A.W)

Sunyi Alwala Da Shi,

Wasu Ma Sun Shayar Da Dabbobinsu Da Shi.

 

YA SALAAM

 

Ya ALLAH! Ka Yarda Ma’aikin ALLAH(S.A.W) Ya Shayar Da Mu Ruwa Daga Wannan Tafkin Da Yake Kwararowa Daga ‘Yan Yatsunsa Masu Albarka, Ameen.

Share

Back to top button