Sakon Professor Ibrahim Maqary Zuwa Ga ‘Yan Mining.

Mining yana cikin aiyukan Wasa’il, ba Maƙasid ba.

 

Zai iya zama Halal ko Haram gwargwadon abubuwan da ke tattare dashi, da abinda zai kai zuwa gareshi.

 

Koda yake ya saɓa da hanyoyin, da Musulunci ya tsara na neman kudi, amma ba za a, iya cewa Haramun bane yanke.

 

Sai dai, ina baiwa Matasa shawara, su shagalta da nagartattun hanyoyi masu amfani, cikin ginin Addini da Rayuwa wajen neman kudinsu.

 

….Cewar Farfesa Ibrahim Ahmad Maqary

Share

Back to top button